Hausawa fa dabam su ke da sauran kabilu. Masu neman su haɗa mu da Fulani kun makaro, saƙo daga ƙungiyar ƙwatar ƴancin Hausawa (Hausawa Tsantsa Emancipation Movement). Ku saurari wakar ku ɗauko kuma ku tura ma abokai su ma su more.
Leave a comment