Mai wuri ya zo, mai wuri ya zo, mai wuri ya zo mai tabarma ka naɗe juye ban ƙwarya ta. Wakar da Kaltum Alumbe Jitami ta rubuta ta kuma ɗauki nauyin rerawa. Jinjina ga kungiyar ƙwatar ƴancin Hausawa (Hausawa Tsantsa Emancipation Movement). Ku saurara ku ɗauko ku tura ma abokanan ku su ma su more.
Leave a comment