Kaltum Alumbe Jitami Uwar Gwagwarmayar Ƙwatar Ƴancin Kabilar Hausa a Nigeria ta rubuta wata waƙa dan ta nuna jinjina ga uban dakarun kasar mu Nigeria Major General Christopher Musa a kan ƙoƙarin da ya ke wajen yaƙar ta’addanci.
Ubangiji Allah ya ƙara kare mu daga wadannan mutanen da ke son su ga bayan mu. Amin