Lakuroji: Abubuwan da ya kamata ku sani gameda Amadou Kouffa, jikan Kasurgumin Danta’adda Danfodio

KasarHausa24 KasarHausa24 62 Views Add a Comment

Lakuroji: Abubuwan da ya kamata ku sani gameda Amadou Kouffa Bafulatani jikan Kasurgumin Danta’ad’da Danfodio

Mutanen Nigeria da ma nahiyar Africa gabadaya ku sa idanun ku cikin ruwa, wannan shi ne Bafulatani na kasar Mali mai suna Amadou Kouffa wanda shima kamar irin Sa’adu Abubakar na Nigeria mai mafarkin kafa kasa mai suna Daular Usmaniyya ko Daular Uthmaniyya, shima Kouffa ya na da mafarkin kafa kasa ta Fulani a tsakiyar Afrika da su ke kira da suna “Daular Machina” kafin sabon Shugaban Soji ya ma Ya’nta’ad’da na Mali ruwan wuta.

Shugaban kungiyar Nasrul Islam shi ne Sarkin Fulani Sokoto Sa’adu Abubakar wanda shi Amadou Kouffa ya na karkashin wannan kungiyar, ga shi nan karara a kamannin Wikipedia, tau yankasa ku sani kungiya ce ta ta’ad’d’an’ci da ke karkashin Tambimul Kha’ida, kungiyar Ishabiyya da ta yi kaurin sunan ta’ad’d’an’ci a duniya.

Amadou Kouffa, yanzu Fulani a Nigeria su na son su yi ma shi sata’rka’bi’la (impersonation) su ce dan wata kabila ne ba ta shi ba ta ainahi Fulani. Ga shi nan a kafar Wikipedia a bayyane Bafulatani ne ko harshen Hausa ba ya ma ji amman Fulani a Nigeria na son su raba shi a cikin wata kabila dan a ce ba Bafulatani ba ne.

Fulani Yanta’ad’da ba za ku iya boye kan ku ba. Babu wani suna “Lakurawa” ko “Lakuroji” da za ku radawa kan ku, mutane ku duba da kyau ku gani ga Shugaban Fulani Yanta’adda Lakurawa nan, shi ne Amadou Kouffa. Sannan ku kula da sunan Amadou Kouffa, ba Amadou Kofa ba kamar yanda Fulani a Nigeria su ke so su hausantar da sunan irin yanda su ke kiran sabon sunan kungiyar su ta ta’ad’d’an’ci Lakurawa.

Tarihi ba ya karya, a kafar Wikipedia a bayyane ya ke dan kabilar Fulani ne, dan shekara kasashen Larabawa irin su Saudi Arabia sun sa sunan shi a bakinlittafi, hakazakika ma kasashen Turawa, a Nigeria ne mahukunta ba su san gaskiya ba.

Ni Kaltum Alumbe Jitami na dauki alkawarin zan ci gaba da tonawa Fulani a’si’ri, wannan shi ne Shugaban Fulani Yanta’ad’da na kasar Mali wanda yau shekara talatin da biyar (35) ya k’as’he miliyoyan mutane yankasa a kasar Mali kamar yanda dangin shi na Nigeria su ke a KasarHausa, makwabta da Nigeria bakidaya.

Fulani za mu tona ma ku asiri ba za ku iya buya da sunan “Lakurawa” ba, ku Fulani ne Ya’nta’ad’da.

A karshe yankasa ku sani cewa Shugaban wadannan Fulani Ya’nta’ad’da Lakurawa a Nigeria shi ne Sarkin Fulani Sokoto Sa’adu Abubakar.

Hausawa za su ci gaba da tona ma ku asiri da hujja da dalili

Share This Article
Leave a Comment

Leave a Reply