Hausawa ku mu kiyaye, mu san darajar kan mu, mu san ciwon kan mu.
Idan zaɓe ya zo mu daina zaɓar Fulani a kowane mataki na siyasa, Fulani sun ci amanar Hausawa da sauran ƙabilun ƙasar nan ta mu.
Yau shekara 220 Fulani su na gana muna azaba a ƙasar mu. Usman Danfodiyo ya kashe al’ummar Hausawa da sunan addini ya ce mu arna ne. A ƙarni na 19 Mamman Bello ɗan shi ya ruguje jami’ar Yandoto a Birnin Katsina, jami’a ta karatun addini ta ukku a nahiyar Afrika, ya kashe ɗaruruwan malamai ya kuma ƙone litattafan da sun ka rubuta na koyarwa.
Bayan Turawa sun bar Nijeriya Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto ya kashe ɗaruruwan Hausawa da sunan siyasa. Sarakuna Fulani su na bautar da Hausawa a ƙasar Hausa.
Shehu Shagari ya kawo ɗan uwan shi Bafulatani Buba Marwa Maitatsine ya kashe dubbannan Hausawa a cikin garin Kano.
Muhammadu Buhari ya ɗaurewa Fulani ƴan ta’adda gindi sun kashe miliyoyin Hausawa da sauran ƙabilun Nijeriya, a jahohin Katsina, Kaduna, Zamfara, Sokoto, .
Mu Hausawa mu na kiran ƴan Nijeriya ku mu haɗa kan mu, mu zaɓi shugabanni nagari wanda za su haɗa kan mu ba tareda sun rarraba mu da sunan addini ko ƙabilanci ba. Zaɓen Bafulatani babban hatsari ne a gare mu. Hausawa ku yi hattara da zaɓar ƴan siyasa Fulani. Mu daina damƙawa Fulani amanar ƴancin mu.
Mu bar sallah a bayan Malamai Fulani saboda Malamai Fulani babu abunda su ke yi a Masallatai sai rarraba kanun al’umma da kuma zuga mu da tunzura mu da zagin sauran addinai. Addinin Musulumci ba addinin zagin wani addini ba ne. Mu yi hattara da yarda da Malamai Fulani domin maciya amana ne, shekara takwas Fulani ƴan ta’adda su na kashe Hausawa da sauran ƙabilu amman sun kama baki sun yi shiru saboda ƙabilanci.
Sauraren wa’azozin su ya haramta gare mu saboda ba karantarwar Manzon Allah su ke yaɗawa ba sai ƙabilanci da nunawa sauran ƙabilun Nijeriya da sauran addinai wariya.
Mu Hausawa Musulmi mu na ƙaunar ƴan uwan mu Hausawa Kiristoci da Hausawa masu bin Tafarkin Gargajiya.
Daga yau ku sani cewa Sarakunan Fulani da Malamai Fulani (Kiristoci, Musulmi da Ƴan Gargajiya) da Ƴan Siyasa Fulani da Masana Fulani da Daƙiƙan Fulani dukkan su, su na da hannu dumu-dumu a ta’addancin da Fulani yan ta’adda su ke aikawa a fadin Nijeriya.
Ubangiji Allah ya ƙara haɗa kan mu. Mu na addu’a Allah ya ba mu zaman lafiya a Nijeriya ya kuma kare mu daga shairin Fulani.